
Mene ne ciwon suga kuma ta yaya za ku iya kauce masa?
Nov 14, 2023 · Ciwon suga cuta ce mai tsanani ta rayuwa wadda ke kashe mutane sama da miliyan a kowace shekara - kuma kowa na iya kamuwa da ita.
'Wahalhalun da nake sha bayan yanke min ƙafa saboda ciwon suga'
Nov 14, 2024 · "Lokacin da nake da karfi ina iya fita domin yin aiki. Amm yanzu abin da zan ci da yara ya fi karfina. Har kafa na rasa sakamakon ciwon suga," in ji Zubairu.
Ciwon suga: Shin akwai alaka tsakanin shan sukari da cutar?
Aug 18, 2020 · "Abin da ya kamata mutane su sani shi ne ciwon-suga ba ciwo ba ne da ake iya yadawa wani," in ji Dakta Salihu. BBC News, Hausa Tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
Ciwon suga - Wikipedia
Babban shafi; Kofan al'umma; Labarai; Sauye-sauyen baya-bayan nan; Shafin cinke; Pages for logged out editors learn more
Nigeriya Tafi Yawan Masu Ciwon Suga A Africa - Voice of America
Jun 19, 2013 · Kungiyar lafiya ta duniya ta bayyana cewa, Nigeriya ce tafi kowacce kasa yawan masu fama da ciwon suga a nahiyar Africa.
Ciwon Suga (Diabetes)
Mar 2, 2022 · Ma’anar ciwon suga, cuta ce wadda take faruwa sanadiyyar ƙaruwar yawan sinadarin sikari (suga) a cikin jini na tsawon lokaci. Cutar tana faruwa ne idan jikin mutum ya daina samar da sinadarin insulin, ko kuma insuin ɗin ya daina aiki gaba ɗaya. Rabe-raben Ciwon Suga. Rabe-raben ciwon suga suna da yawa, amma za mu yi magana a kan guda uka ...
Ciwon suga - Bakandamiya
Mar 30, 2024 · Ciwon suga shahararren ciwo ne na tsawon rayuwa da yake faruwa sakamakon rashin daidaituwa a wajen rugujewar abinci mai samar da sinadarin carbohydrates a.
Yayan Gwanda Ga Masu Ciwon Suga: Fa’idodi, Illansa Da Yadda …
Mar 3, 2023 · An ce yayan gwanda na da matukar amfani ga masu ciwon sukari. Sinadarin papain enzyme wadda ke cikin gwanda yana taimakawa wajan narkar da abinci kuma akwai wasu fa’idodi da yawa na cin ‘ya’yan gwanda a kowace rana.
Mene ne ciwon suga da alamominsa? - BBC News Hausa
Nov 14, 2023 · International Diabetes Federation ta ce kusan rabin masu fama da ciwon suga, ba a yi musu gwaji don gano cutar ba, ballantana su fara kokarin magani.
Fiye da manya miliyan 800 ne ke fama da ciwon suga a duniya
Nov 14, 2024 · A wasu sassan Afirka da ke kudu da hamadar Sahara, alal misali, kashi 5-10 cikin 100 na wadanda aka ƙiyasta cewa suna da ciwon suga ne kawai ke samun magani, in ji Jean Claude Mbanya, farfesa a Jami’ar Yaounde I a Kamaru. Yin maganin ciwon sukari, ko dai da insulin ko magunguna, na iya zama tsada.
- Some results have been removed