Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya kuma miƙa sakon taya murna ga gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP kan nasarar da ya samu a kotun ƙolin. ''Wannan hukunci ya ba ni damar ...
Lamuran sun sauya a jihar Kano bayan jawabin Sarki Kano na 15 Aminu Ado Bayero wanda ya bayyana janye kudirin sa na yin hawan sallah a bana sakamakon tsoma bakin malama da dattawa.
Rundunar ƴansanda ta jihar Kano ta haramta gudanar da bukukuwan Sallah da hawa a jihar da ke arewacin Najeriya sakamakon ...
A cewar bayanai ƴanta’addan sun yi wa jami’an kwantauna-ɓauna ne da ya kai ga sun kashe adadin na mutane 10 a harin irinsa na farko cikin watan Ramadana. Wakilinmu Farouk Muhammad ...