News

In a panic the Arameans fled, as we read in this Shabbat's haftarah - and the Arabs did the same in the War of Independence, ...
Ministan Abuja ya halarci taron gwamnonin PDP a lokacin da jam'iyyar ke cikin mawuyacin hali gabanin zaben 2027.
Abubuwa na ta sauyawa a siyasar Najeriya, musamman a baya-bayan nan da aka samu yawaitar ƴan siyasa da ke ficewa daga babbar jam'iyyar adawa ta ƙasar - PDP. Ficewar gwamnan jihar Delta ...
Mu rufe da wannan karin maganar da ke cewa - Komai gaggawar asara ta jira samu Asalin hoton, Tinubu/Facebook Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta amince tare da bayar da goyon bayanta ga salon ...
Sanarwar ta ce an dakatar da dukkanin ayyukan jam'iyyar ta PPRD a duk fadin kasar ta Congo ba tare da sanar da lokacin dawo da aikinta ba, kuma kawo yanzu dai babu wani martani daga jam'iyyar.