dan marigayi Rabilu Musa Dan Ibro, ya ce ya gaji mahaifinsa a harkar wasan kwaikwayo ne saboda abubuwan alherin da ya yi lokacin rayuwarsa. Hannafi, wanda shi ne na biyar cikin 'ya'yan Dan Ibro 19 ...